Bangaren kasa da kasa, an bude baje kolin kayan tarihin addinai a birnin Iskandariyya na kasar Masar.
Lambar Labari: 3484437 Ranar Watsawa : 2020/01/21
Bangaren kasa da kasa, sarkin Sharjah a hadaddiyar daular larabawa ya bayar da kyautar wasu dadaddun kwafin kur’anai ga cbiyar kula da kayan tarihi ta masarautar.
Lambar Labari: 3482211 Ranar Watsawa : 2017/12/18